Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda hukumomin Najeriya ke yiwa Ilimi rikon sakainar kashi a matakin Firamare

Sauti 10:17
Wasu daliban Makarantar Firamare a Najeriya
Wasu daliban Makarantar Firamare a Najeriya Nigerdiaspora
Da: Azima Bashir Aminu

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi duba kan yadda hukumomin Ilimi a Najeriya kan gaza bayar da kulawarda ta dace ga fannin musamman ga makarantun karkara.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.