Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Kasashen yammacin Afirka sun amince da ECO a matsayin kudin bai - daya

Sauti 09:57
Wani dan kasuwa na canji Naira zuwa Dalar Amurka a Lagos,Najeriya
Wani dan kasuwa na canji Naira zuwa Dalar Amurka a Lagos,Najeriya REUTERS
Da: Michael Kuduson

Shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' tare da Ahmed Abba yayi nazari ne kan amincewa da kudin bai - daya mai suna ECO da kasashen yammacin Afirka suka yi kwanan nan. A yi sauraro lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.