Isa ga babban shafi
Wasanni-Kwallon kafa

Kungiyoyi 16 sun samu tsallakawa mataki na gaba a Masar

Jadawalin gasar cin kofin Afrika
Jadawalin gasar cin kofin Afrika Bien Sports
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
1 min

Sanun a hankali ana karasawa gaba a gasar cin kofin Afrika dake gudana a Masar, bayan mataki ko kuma zagayen farko.Kungiyoyi 8 ne yanzu haka za su kama hanyar dawowa gida, yayinda 16 za su fafata, a mataki na biyu da zai baiwa kungiyoyi 8 damar samun tikiti zuwa qota final.

Talla

Jadawalin wasani da za a yi bayan nasarori da kungiyoyi suka samu a gasar cin kofin kwallon kafar Afrika dake gudana a Masar.

Ranar juma’a 5 ga watan yuli.

Uganda-Senegal.

Morocco –Benin

Ranar asabar 6 ga watan Yulin nan

Najeriya –Kamaru.

Masar mai masaukin baki da Afrika ta kudu.

Ranar lahadi 7 ga wata yuli

Madagascar- Jamhuriyar Demokkuradiyar Congo.

Algeriya- Guinee.

Ranar Litinin 8 ga watan Yuli

Ghana –Tunisia.

Sai Mali- Cote D’Ivoire.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.