Isa ga babban shafi
Afrika

Zanga-zangar adawa da nasara lashe zaben Malawi

Peter Mutharika Shugaban kasar Malawi
Peter Mutharika Shugaban kasar Malawi AMOS GUMULIRA / AFP
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
1 min

Dubban yan kaasr Malawi sun sake gudanar da zanga zanga kan sakamakon zaben shugaban kasar wanda shugaba Peter Mutharika ya samu nasara a watan Mayu.

Talla

Masu zanga zangar sun yi tattaki a titunan Lilongwe ba tare da fuskantar jami’an tsaro ba, yayin da mutane suka rufe shagunan su da kuma Majalisar dokoki domin kaucewa duk wata barazana.

Daya daga cikin masu zanga zangar, Binto Banda yace kowa a Malawi ya san cewar shugaba Peter Mutharika bai lashe zaben ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.