Tsarin yadda za a rika amfani da kudin bai-daya na kasashen ECOWAS

Sauti 19:34
Shugabannin Najeriya da Nijar, Muhammadu Buhari da Muhammadou Issofou, tare da sauran takwarorinsu na kasashen yammacin Afirka yayin taron kungiyar ECOWAS.
Shugabannin Najeriya da Nijar, Muhammadu Buhari da Muhammadou Issofou, tare da sauran takwarorinsu na kasashen yammacin Afirka yayin taron kungiyar ECOWAS. CNN.com

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya tuntubi masana dangane da wasu daga cikin batutuwan da masu sauraro suka nemi karin bayani akai, da suka hada da bayani kan tsarin yadda za a rika amfani da kudin bai-daya na kasashen ECOWAS, sai kuma dalilan rikicin Amurka da Iran, da kuma kasashen da rikicin zai shafa.