Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Majalisar Dinkin Duniya za ta tallafa wa yanki Sahel a bangaren tsaro

Sauti 04:03
Abdoulkarim Ibrahim Shikal tare da Amina Mohammed, mataimakiyar Babban Sakataren Majlisar Dinkin Duniya
Abdoulkarim Ibrahim Shikal tare da Amina Mohammed, mataimakiyar Babban Sakataren Majlisar Dinkin Duniya RFI Hausa
Da: Michael Kuduson

Daya daga cikin matsalolin da suka addabi kasashen Afirka, musamman Yankin Sahel shine matsalar tsaro, kuma wannan na daga cikin abinda shugabannin kasashen Afirka suka tattauna a wajen taron da suka yi a Jamhuriyar Nijar.Abdoulkarim Ibrahim ya tattauna da Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Amina Muhammed kan batutuwa da dama da suka shafi kasashen Afirka, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.