Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya,Tunisia,algeria da Senegal sun samu tsallakawa mataki na gaba a Masar

Sauti 10:36
Filin wasa a kasar Masar
Filin wasa a kasar Masar Signify
Da: Abdoulaye Issa

Shirin namu na yau zai mayar da hankali ne zuwa gasar cin kofin Nahiyar Afrika dake gudana a Masar.Ta tabbata kungiyoyi hudu ne yanzu suka samu damar tsallakawa zuwa mataki na gaba, kungiyoyin da suka hada da Najeriya,Senegal, Tunisia da Algeriya.Abdoulaye Issa ya duba mana halin da ake ciki yanzu haka.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.