Aikin lauya a Najeriya ,da kuma hanyoyin samu lambar girma ta SAN

Sauti 19:55
Wasu daga cikin masu aikin lauya a Africa
Wasu daga cikin masu aikin lauya a Africa REUTERS/Zohra Bensemra

Mahmud Salihu Kaura Namoda, jihar Zamfara a tarayyar Najeriya, so yake a mai bayanin yadda lauya a Najeriya ke iya zama babban lauyan kasa mai lambar girmamawa ta SAN.Mickael Kuduson ya duba wasu daga cikin tambayoyin masu saurare.