Wasanni

Sharhin wasannin kusa da karshe na gasar cin kofin Afrika

Sauti 09:55
Riyad Mahrez yayin jefa kwallo ta biyu a ragar Najeriya, a wasan kusa da na karshen gasar cin kofin Afrika da aka tashi 2-1.
Riyad Mahrez yayin jefa kwallo ta biyu a ragar Najeriya, a wasan kusa da na karshen gasar cin kofin Afrika da aka tashi 2-1. RFI/Pierre René-Worms

Shirin Duniyar Wasanni na wannan karon ya mayar da hankali ne kan wasannin daf da na karshe da aka buga aci gaba da gasar neman cin kofin nahiyar Afrika da ke gudana a kasar Masar. Shirin ya kuma tabo batun fasahar nan mai ganin kwakwaf wadda ke taimakawa alkalan wasa, VAR, wadda wasu ke korafi a kanta.