Najeriya-Goza

Al'ummar Goza na murnar dawowar sarkinsu bayan hijirar shekara 5

Wasu 'yan gudun hijirar Goza da ke komawa gida
Wasu 'yan gudun hijirar Goza da ke komawa gida NTA

Garin Gwoza ya fada cikin murna da bukukuwa saboda Sarkin garin Alhaji Mohammed Shehu-Timta ya koma gida jiya bayan kwashe sama da shekaru biyar ya na gudun hijira tun lokacin da mayakan Boko Haram su ka karbe gari a shekara ta 2014. Wakilunmu Bilyaminu Yusuf ya je garin na Gwoza kuma ga rahoton da ya hada mana.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.