Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Jakadan Najeriya a Nijar Ambasada Attahiru Halilu game da alakar kasashen biyu

Sauti 03:46
Jakadan Najeriya a Nijar Ambasada Attahiru Halilu.
Jakadan Najeriya a Nijar Ambasada Attahiru Halilu. RFI Hausa/AbdoulKareem Ibrahim Shikal
Da: Azima Bashir Aminu

A tsawon shekaru, alaka ta kasance mai kyau tsakanin Najeriya da kuma jamhuriyar Nijar, wannan kuwa ya samo asali ne sakamakon kasancewar kasashen biyu sun raba iyaka mai tsawon sama da kilomita dubu daya da 500 a tsakaninsu. A gefen taron shugabannin kasashen Afirka da aka kammala cikin makon jiya a birnin Yamai, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da jakadan Najeriya a Jamhuriyar Nijar Ambasada Attahiru Haliru, domin jin matsayin alaka a fannin kasuwanci, ilimi, kiwon lafiya da kuma tsaro a tsakanin Nijar da Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.