Gwamnati ta fara aikin rushe gine-gine marasa inganci a Jos
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Gwamnatin jihar Plateau da ke Najeriya ta kaddamar da shirin fara rushe gine-ginen da basu da inganci, bayan hadarin da aka samu makon jiya, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane 12.
Talla
Gwamnati ta fara aikin rushe gine-ginen ba sa kan ka'ida a Jos
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu