Wasanni

Sharhi kan yada wasar karshe ta gasar cin kofin Afrika za ta gudana a Masar

Sauti 10:37
Filin wasa na birnin Cairo dake kasar Masar
Filin wasa na birnin Cairo dake kasar Masar Signify

A yau Senegal za ta fafata da Algeriya a wasar karshe dangane da gasar cin kofin Afrika dake gudana a Masar.Tsawon wata daya da soma wannan gasa,ya rage  kungiyoyi biyu da suka hada da Senegal da Algeriya a wasar karshe da za a buga a birnin Cairo.A cikin shirin Duniyar wasanni mun mayar da hankali ga irin rawar da kungiyoyin kwallon kafa suka taka tun bayan soma wannnan gasar a shekaru da suka gabata.