Mu zagaya Duniya tare da Ahmed Abba wanda ya tattaro muhimman labaran mako

Sauti 19:47
A cikin shirin na wannan mako za ku ji yadda 'yan awaren Kamarusuka yi garkuwa da fasinjojin Motocin Safa 3.
A cikin shirin na wannan mako za ku ji yadda 'yan awaren Kamarusuka yi garkuwa da fasinjojin Motocin Safa 3. 路透社

Shirin Mu zagaya Duniya tare da Ahmed Abba ya tabo muhimman labaran makon da muke bankwana da shi daga ilahirin sassan duniya. A yi saurare lafiya.