Shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson 20-07-2019

Sauti 20:02
Shirin Tambaya da amsa
Shirin Tambaya da amsa Pixabay/thiagocaribe

Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal kuduson ya amsa muhimman tambayoyi tare da tuntubar masana daga fannoni daban-daban,ciki kuwa har da matakan da aka bi wajen damkawa Jamhuriyar Kamaru yankin Bakassi. ayi saurare lafiya.