Dandalin Fasahar Fina-finai

Wasu daga cikin matsallolin da yan wasan Fim ke fuskanta a Duniya

Sauti 20:00
Anne-Elisabeth Bossé daya daga cikin yar wasar Fim a Duniyar Fina-Finai
Anne-Elisabeth Bossé daya daga cikin yar wasar Fim a Duniyar Fina-Finai Metafilms/Memento films

A cikin shirin Dandalin fasahar Fina-Finai,Hawa Kabir ta mayar da hankali ga rayuwar yan Fim a Najeriya da wasu kasashe da suka hada da India,musaman labarin da wasu mutane ke bayar na mutuwar yan wasan Fim.