Boko Haram

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (6)

Wasu daga cikin mayakan Boko Haram
Wasu daga cikin mayakan Boko Haram pmnewsnigeria

A ci gaba da kawo muku  jerin rahotanni kan cika shekaru 10 da rikicin Boko Haram a kasashen Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi, a wannan karo, mun duba yadda rikicin ya fara shafar kasar Kamaru wadda ta karbi ‘yan gudun hijirar Najeriya fiye da dubu 65. Kungiyar Boko Haram ta kaddamar da hare-hare fiye da 400 a Kamaru, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar dakarun kasar 92 da kuma raunata 120, sai kuma fararen hula sama da 1,350. Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton da Ahmed Abba ya hada mana.

Talla

Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (6)

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.