Likita ya amsa wasu daga ciki tambayoyi da suka shafi mata

Sauti 19:53
Mace mai dauke da juna biyu
Mace mai dauke da juna biyu Getty Images / kontrast-fotodesign

A cikin shirin Tambaya da amsa,likita ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da suka jibanci lafiyar  mace mai dauke da juna biyu,banda haka zaku ji koa ina aka kwana dangane da tarihin yan tagwaye dake magane kamar Shugaba Buhari a Najeriya.