Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Dalilan da ke haddasa tashin hankali tsakanin ma'aurata a Kasar Hausa

Sauti 11:20
Rahotanni na nuni da cewa ana samun yawaitar tashin hankali tsakanin ma'aurata a kasar Hausa, lamarin da kankai ga yunkurin kisa.
Rahotanni na nuni da cewa ana samun yawaitar tashin hankali tsakanin ma'aurata a kasar Hausa, lamarin da kankai ga yunkurin kisa. Reuters
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 12

Shirin Al'adunmu na Gargajiya a wannan makon ya yi nazari kan dalilan da suka haifar da yawaitar tashin hankali tsakanin ma'aurata a kasar Hausa, lamarin da kan kai ga yunkurin kisan kai a lokuta da dama.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.