Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Amsar Tambayar dalilan da suka haddasa rikicin kasar Rwanda

Sauti 20:50
Kwakwalan kawunan wasu da suka rasa rayukansu a yayin rikicin kasar ta Rwanda
Kwakwalan kawunan wasu da suka rasa rayukansu a yayin rikicin kasar ta Rwanda REUTERS/Jean Bizimana
Da: Azima Bashir Aminu

Shirin Tambaya da amsa na wannan mako tare da Micheal Kuduson, ya bayar da amsa kan tambayar da ke neman sanin dalilan da suka haddasa rikicin kasar Rwanda shekaru kusan 25 da suka gabata, wannan dama sauran muhimman tambayoyi da amsa na tattare a cikin shirin, a yi saurare lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.