Mu Zagaya Duniya

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu

Sauti 20:03
Shirin na tabo muhimman batutuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da ke karewa
Shirin na tabo muhimman batutuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da ke karewa Flickr/Curtis Kennington/CC/http://bit.ly/2mfKZKs

Shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu na tabo muhimman batutuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da muke bankwana da shi, a yi saurare Lafiya.