Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8)

Sauti 20:31
Hoton tsohon shugaban na Congo Brazzaville Fulbert Youlou yayin rantsuwar kama aiki ranar 24 ga watan Nuwamban 1959
Hoton tsohon shugaban na Congo Brazzaville Fulbert Youlou yayin rantsuwar kama aiki ranar 24 ga watan Nuwamban 1959 AFP
Da: Azima Bashir Aminu

A ci gaba da tarihin Fulbert Youlou tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville, wannan ne kashi na 6 tare da Abdoulkarim Ibrahim, a yi saurare Lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.