Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Saleh Bayari shugaban kungiyar Fulani ta GAN Allah kan matakin Obasanjo na sasanta rikicin Makiyaya da Manoma

Sauti 03:26
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo AFP PHOTO / SEYLLOU
Da: Azima Bashir Aminu
Minti 5

Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya bayyana aniyar sa ta sasanta rikicin Fulani makiyaya da ke zama a yankin kasashen Yarbawa, sakamakon matsalar da suke samu wajen gudanar da harkokin su.Wannan ya biyo bayan ganawar da Obasanjo yayi da shugabannin kungiyar Fulani da ake kira GAN Allah na Jihohin dake kasashen Yarbawa da kuma shugabannin sun a kasa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Shugaban kungiyar Alh Saleh Bayari, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.