Kasuwanci

Makomar hakar makamashin Uranium a Jamhuriyar Nijar (4)

Sauti 10:37
Filin hakar makamashin Uranium a Tamgak da ke Arlit, a Jamhuriyar Nijar.
Filin hakar makamashin Uranium a Tamgak da ke Arlit, a Jamhuriyar Nijar. REUTERS/Joe Penney/File Photo

A ci gaban shirin kasuwa a kai miki dole cikin wannan makon, tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal, ya dora ne kan batun makomar aikin hakar makamashin Uranium a Jamhuriyar Nijar, wanda ke fuskantar barazanar samun koma baya.