Tarihin Afrika

Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8)

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

Tsohon shugaban Congo Brazzaville Fulbert Youlou, yayin rantsuwar kama aiki ranar 24 ga watan Nuwamba na shekarar 1959.
Tsohon shugaban Congo Brazzaville Fulbert Youlou, yayin rantsuwar kama aiki ranar 24 ga watan Nuwamba na shekarar 1959. AFP