Dr Abdulkadir Mubarak kan taron bunkasa nahiyar Afrika da ke gudana a Japan

Sauti 04:00
Taron bunkasa nahiyar Afrika a Japan
Taron bunkasa nahiyar Afrika a Japan RFI Hausa

Shugabannin kasashen Nahiyar Afrika fiye da 20 na halartar taron bunkasa nahiyar karo na 7 da ke gudana can a birnin Yokohamar kasar Japan, wanda ke gudana tare da hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya da hukumomin bayar da lamuni na duniya. To don jin tasirin taron ga kasashen na Afrika Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Dr Abdulkadir Mubarak masani tattalin arziki da kuma salon siyasar kasashen duniya.