Najeriya-Boko Haram
Sojin Najeriya sun gana da kungiyar Dattawan Borno kan Boko Haram
Wallafawa ranar:
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi wata ganawa da Kungiyar dattawan jihar Borno sakamakon damuwa da al’umma ke nunawa kan sabunta hare-hare da Boko Haram ke yi a jihar abinda ya haifar da tsoro da kuma tserewar wasu al’ummomi daga garuruwan su. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto akai.
Talla
Sojin Najeriya sun gana da kungiyar Dattawan Borno kan Boko Haram
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu