Tambaya da Amsa

Cikakkiyar ma'anar juyin-juye hali

Sauti 19:56
Yanayin rayuwa da halin zamantakewa a wasu biranen nahiyar Afrika
Yanayin rayuwa da halin zamantakewa a wasu biranen nahiyar Afrika RFI/Pierre Pinto

A cikin shirin tambayoyin da za ku ji amshoshin wasu daga cikin tambayoyin ku,wasu masu saurare sun bukaci sanin cikakkiyar ma'anar juyin-juye hali,ribarsa da illarsa da saurensu.Mickael Kuduson ya bincika tareda samu amsar wadanan tambayoyi.