Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Najeriya ta janye jakadanta na Afrika ta Kudu

Da: Michael Kuduson
Minti 5

Najeriya ta bayyana shirin janye jakadan ta daga Afirka ta kudu domin nuna bacin ran ta kan yadda ake cigaba da kai hari kan Yan kasar da kuma sace dukiyar su, yayin da tace zata bukaci biyan diyya akai.Ministan harkokin wajen Najeriya Geoffrey Onyeama ya bayyana haka bayan wata ganawar da suka yi da shugaba Muhammadu Buhari.Dangane da wannan mataki Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abbati Bako mai sharhi kan siyasar duniya, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Talla

Najeriya ta janye jakadanta na Afrika ta Kudu

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.