Wasanni

Gasar tsofin yan wasan kwallon kafa a Lagas

Sauti 10:24
Sunday Oliseh, tsohon dan wasan Najeriya
Sunday Oliseh, tsohon dan wasan Najeriya AFP PHOTO/GERRY PENNY

Tsofin yan wasan Najeriya sun sake saduwa a Lagas dake kudancin kasar a gasar Tsofin yan wasar kwallon kafa karo na goma  dake hada tsofin yan wasa daga sassa daban-daban na kasar.A wannan karo jihohi 8 ne suka kasance a wannan gasa ta tsofin yan wasa da suka hada  su Filato,Ido,Lagas,Kano,Ondo,Abuja, Zamfara, Enugu.An bude wannan gasa ne a jiya Alhamis ,wanda hakan ya baiwa da dama daga cikin yan wasan damar sake haduwa da wasu daga cikin abokanin tafiya na da.