Isa ga babban shafi
Wasanni

Kungiyoyin kwallon kafa a Nijar na fatan samun ci gaba a Duniyar kwallo

Sauti
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar
Tambarin hukumar kwallon kafar Nijar rfi hausa
Da: Abdoulaye Issa

A cikin shirin Duniyar wasanni ,mun leka Jamhuriyar Nijar,inda muka samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a harakokin da suka jibanci kwallon kafa a Agadez da babban birnin kasar Yameh.Za ku ji irin ci gaba da aka samu a kungiyoyin Agadez da kungiyar As Sonidep dake babban birnin Yameh a cikin shirin Duniyar wasanni tareda Abdoulaye Issa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.