Al'adun Gargajiya

Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiya a Jamhuriyyar Nijar kan fasaharsa ta waka cikin zance

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado a wannan karon tare da Salissou Hamissou ya tattauna da fitacce kuma fasihin mawakin gargajiya a Jamhuriyyar Nijar Rogazo wanda ya baje irin fasahar da Allah ya basa a salonsa na wake cikin magana.

Rogazo,mawakin gargajiya a Nijar
Rogazo,mawakin gargajiya a Nijar