Rahoto kan bikin cika shekaru 60 da fara ayyukan AFD a Nijar

Tambarin hukumar raya kasashe ta Faransa, AFD
Tambarin hukumar raya kasashe ta Faransa, AFD fr.wikipedia.org

Hukumar raya kasashe ta Faransa AFD ta yi bikin cika shekaru 60 da fara gudanar da ayyukanta a jamhuriyar Nijar. Domin yin bita dangane da irin ayyukan da wannan hukuma ta gudanar a wadannan shekara 60, an gudanar da wani taro na musamman a Damagaram tare da halartar shugaban hukumar da kuma jakadan Faransa a jamhuriyar Nijar. Daga Damagaram, ga rahoton Ibrahim Malam Chillo.

Talla

Rahoto kan bikin cika shekaru 60 da fara ayyukan AFD a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.