Sarkin Hausawan Yaoude Mai Martaba Ousman Ahmadou Maikoko kan kammala taron Kamaru game da 'yan aware

Sauti 03:35
Shugaban 'yan Awaren Kamary Julius Sisiku Ayuk Tabe da yanzu haka ke fuskantar hukuncin daurin rai da rai a gidan yari
Shugaban 'yan Awaren Kamary Julius Sisiku Ayuk Tabe da yanzu haka ke fuskantar hukuncin daurin rai da rai a gidan yari YouTube

Yau ake kammala taron kasa domin duba yadda za a shawo kan rikicin da ake fama da shi a yankuna biyu da ke amfani da Turancin Ingilishi a kasar Kamaru,Wakilai sama da 700 ne suka halarci wannan taro a tsawon kwanaki biyar.Sarkin Hausawan Yaoude Mai Martaba Ousman Ahmadou Maikoko, ya bayyana wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal mahangarsa a game da taron.