Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Shugaba Biya na Kamaru ya fara daukan matakan sulhu da abokan hamayya

Sauti 14:33
Jagoran 'yan adawan Kamaru Maurice Kamto
Jagoran 'yan adawan Kamaru Maurice Kamto AFP Photo/MARCO LONGARI
Da: Michael Kuduson

A kokarinsa na sulhunta bangarorin kasar, shugaban Kamaru Paul Biya, ya saki jagoran adawar kasar Maurice Kamto da wasu magoya bayansa, da kuma wasu ‘yan aware da ke tsare a kurkuku, ba tare da shugabannin su ba.kungiyoyin kare hakkin bil’adama irinsu Amnesty International da sauran su, sun bayyana hakan a matsayin matakin farko na kawo karshen musgunawa ‘yan adawa a kasar.Ku yaya kuke kallon wannan mataki?Wace hanya kuke ganin ya kamata abi wajen sulhunta bagarorin kasar Kamaru, bayan tsawon watanni ana rikici da juna?

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.