Lafiya Jari ce

Taron PAMCA karo na 6 a birnin Yaounde na kasar Kamaru

Sauti 09:34
Tambarin kungiyar PAMCA mai yaki da cutar zazzabin cizon sauro a Afrika.
Tambarin kungiyar PAMCA mai yaki da cutar zazzabin cizon sauro a Afrika. Ammren.org

Taron kungiyar likitoci masu yaki da cututukan da sauro ke yadawa a birnin Yaounde na kasar Kamaru, ya hada masana kiwon lafiya, masu bincike da kuma mahukunta domin samar da dabarun yaki da wadannan cututuka.