Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda masana suka gano maganin cizon maciji a Najeriya

Sauti 08:51
Macizai masu dafi
Macizai masu dafi google.com

Wasu masana kiwon lafiya a Najeriya sun gudanar da binciken da ya kai ga gano maganin cizon maciji, dai dai lokacin da barazanar kisan da macizai ke yi a ke kara tsananta a kasar.