Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Mohammed Bashir Talbari kan nasarar Abiy Ahmed ta lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel

Sauti 03:36
Firaministan Habasha Abiy Ahmed
Firaministan Habasha Abiy Ahmed REUTERS/Tiksa Negeri/File Photo
Da: Azima Bashir Aminu

Firaministan Habasha Abiy Ahmed ya lashe kyautan zaman lafiya na Nobel saboda tsarin matakai da ya ke aiwatarwa da za su kai kasar fita daga matsalolin da suka addabe ta.Abiy Ahmed ya kasance na farko a cikin Shugabannin kasashen Africa dake bisa madafun iko da aka karrama da wannan lambar yabo. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Mohammed Bashir Talbari dan Nigeria mazaunin Leeds dake Britania ko akwai wasu darussa na koyi daga Shi Firaministan Habashan?

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.