Isa ga babban shafi

Rahoto kan yadda bikin ranar 'ya'ya mata ta duniya ya gudana a Najeriya

Wasu yara 'yan makaranta a Najeriya
Wasu yara 'yan makaranta a Najeriya UNHCR/K.Mahoney
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
1 Minti

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar tattauna matsalolin da yara mata kanana kan shiga a rayuwa. Majalisar ta ce ta ayyana ranar 11 ga watan 10 na kowace shekara ya kasance ranar 'ya'ya mata ta Duniya. Kamar yadda za ku ji a rahoton Faruk Muhammad Yabo daga Sokoto, masana sun tafka muhawara akan yadda za’a lalabo hanyar dakile wannan matsalar.

Talla

Rahoto kan yadda bikin ranar 'ya'ya mata ta duniya ya gudana a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.