Tambaya da Amsa

Kabila guda ce Tuareq da Buzaye Da kuma Abzinawa?

Sauti 19:55
Wasu matan abzinawa daga jihar Agadez na Jamhuriyar Nijar
Wasu matan abzinawa daga jihar Agadez na Jamhuriyar Nijar Getty Images/Frans Lemmens

A cikin shirin Amsa da tambaya daga nan sashen hausa na rediyon Faransa Mickael Kuduson ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin tambayoyin ku masu saurare kamar haka:Kabila guda ce Tuareq da Buzaye da kuma Abzinawa?Wace dangantaka wadannan kabilu keda shi da larabawa?Shin bayan wadannan akwai wasu kabilun farar fata wadanda ba larabawa ba a kasashen Afrika.