Ghana-Yanayi

Rahoto kan yadda taron yaki da dumamar yanayi ke wakana a Ghana

Tasirin dumamar yanayi ga tekunan duniya.
Tasirin dumamar yanayi ga tekunan duniya. Flickr / Creative Commons

A yau laraba aka bude babban taron yaki da dummamar yanayi a birnin Accra na kasar Ghana.Taron da ke hada masana baya ga wakilan kungiyoyi masu zaman kan su da kuma shugabanni daban-daban daga yankin kudancin Sahara. Abdoulaye Issa daga Accra ya hada mana rahoto kan yadda taron ke gudana.

Talla

Rahoto kan yadda taron yaki da dumamar yanayi ke wakana a Ghana

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.