Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Malam Garba shehu mai magana da yawun shugaban Najeriya kan taron da Muhammadu Buhari ke halarta a Rasha

Sauti 03:00
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. premiumtimesng
Da: Azima Bashir Aminu

Gwamnatin Najeriya ta bayyana aniyar ta na sayen jiragen yaki daga Rasha domin shawo kan matsalolin tsaron da suka addabe ta.Wannan na daga cikin batutuwan da shugaba Muhammadu Buhari zai tattauna da takwaran sa na Rasha Vladimir Putin a ziyarar aikin da ya fara a kasar.Muhammad Kabir Yusuf ya tattauna da Malam Garba Shehu mai magana da yawun shugaba Buhari, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.