Ilimi Hasken Rayuwa

Matashin Najeriya da ya yi nasarar kera mota na fatan kera jirgi

Sauti 10:33
Motar da wani matsahi dan Najeriya a Jihar Bauchi ya kera da kansa.
Motar da wani matsahi dan Najeriya a Jihar Bauchi ya kera da kansa. RFI Hausa/Bashir

Matashi dan asalin jihar Bauchi a Najeriya da ya yi nasarar kera mota har aka gwada tafiya da ita, ya ce fatansa watarana ya kera jirgin saman da zai tashi.