Ambaliyar ruwa na barazana ga al'ummar Lagos ta Najeriya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kamar kowane lokaci na damuna, mazauna jihar Legas a Najeriya na fama da matsalar ambaliyar ruwa, amma a wannan karo, kira su ke ga hukumomin jihar su lalubo mafita mai dorewa, yayin da akasarinsu suka kasa zama a gidajensu sakamakon ambaliyar.Daga garin Legas, Michael Kuduson ya hada mana wannan rahoto.
Talla
Ambaliyar ruwa na barazana ga al'ummar Lagos ta Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu