Najeriya
'Yan bindiga sun hallaka mutane 200 a Sokoto cikin watanni 15
Wallafawa ranar:
Hukumar bada again gaggawa ta jihar Sokoto ta bada bayanin cewar a cikin watanni 15 da suka gabata, yan bindiga sun kashe sama da mutane 200 a yayinda suka sanya mutane fiye da dubu 46 tserewa daga matsugunnansu a jihar sokoto kadai.Kamar yadda zakuji a rahoton Faruk Muhammad Yabo, mutanen da matsalar ta shafa duka na zaune ne a kananan hukumomin da ke makwabtaka da Zamfara ta wani bangare da Jamhuriyar Nijar. Ga rahotonsa
Talla
'Yan bindiga sun hallaka mutane 200 a Sokoto cikin watanni 15
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu