Isa ga babban shafi
Wasanni

Ci gaban da aka samu bayan cika shekaru 100 da fara wasan Polo a Najeriya

Sauti 10:22
Wasu 'yan wasan Polo a Najeriya.
Wasu 'yan wasan Polo a Najeriya. Reuters
Da: Azima Bashir Aminu
Minti 11

Shirin duniyar wasanni na makon tare da Abdoulaye Issa ya tabo ci gaban da bangaren wasannin Polo ke samu a Najeriya dai dai lokacin da wasan ke cika shekaru 100 da farawa a kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.