Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Khalifa Dikwa kan sumamen jami'an tsaron Najeriya a cibiyoyin azabtar da yara

Sauti 03:42
Guda cikin yaran da jami'an tsaro suka ceto daga cibiyar azabtarwa a Kaduna
Guda cikin yaran da jami'an tsaro suka ceto daga cibiyar azabtarwa a Kaduna Reuters
Da: Azima Bashir Aminu

A Najeriya bisa dukkan alamu, Hukumomin kasar sun fara daukar matakan rufe cibiyoyin da ke azabtar da yara da matasa da sunan koya masu karatun addini. A dan tsakanin nan dai Jami'an tsaro sun rufe irin wadannan cibiyoyi a garuruwan Kaduna da Daura. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Khalifa Dikwa mai sharhi game da lamurran duniya shin ko ya gamsu da daukan matakan da ake yi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.