Bakonmu a Yau

Kasashen Yammacin Afirka sun daura damara don tunkarar matsalolin sauyin yanayi

Sauti 03:49
Ministre nigerien de l'enseignement Superieur, Yahouza Sadissou
Ministre nigerien de l'enseignement Superieur, Yahouza Sadissou RFI-HAUSSA

A kokarinsu na yaki da matsalolin da dumamar yanayi ke haddasawa, yanzu haka wasu kasashe 11 na yankin Yammacin Afirka, sun kafa wata kungiya mai suna Wascal wadda tuni ta fara gudanar da ayyukanta. 

Talla

Kungiyar dai na karkashin jagorancin ministan ilimi mai zurfi na Jamhuriyar Nijar ne wato Yahouza Sadissou Madobi, kuma a ziyarar da ya kai a Tarayyar Najeriya domin ganawa da mahunkutan kasar kanyadda za a karfafa ayyukan kungiyar, ministan ya bayyana wasu daga cikin manufofin kungiyar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.