Abubuwan da jaridar Aminiya ta wannan mako ta kunsa

Sauti 02:48
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa
Jaridar Aminiya da ake bugawa a Najeriya cikin harshen Hausa twitter.com/aminiyatrust

Ahmed Abba ya tattauna da editan jaridar Aminiya kan abubuwan da ta kunsa a wannan makon. a yi sauraro lafiya.