Kasuwanci

Kamfanin mai na NNPC, yayi shelar gano danyen mai a Bauchin Najeriya

Sauti 10:01
Wani gidan Man NNPC a Najeriya
Wani gidan Man NNPC a Najeriya REUTERS/Stringer

Gwamnatin Najeriya ta sanar da daukar matakai na fadakar da jama’a domin gujewa sayar da filaye a wasu yankunan arewacin kasar, yankunan da ake sa ran soma fitar da mai. a wani mataki da ake ganin watakila zai iya fidda wannan bangare na Najeriya kunya.Ahmad Abba a cikin shirin kasuwa a kai miki dole ya duba alfanun mataki.